An illustration from Open Bible Stories in (Hausa) هَوُسَ

From story 1

1. Halitta

Ga yadda abubuwa duka suka kasance, tun daga farko. Allah ya hallaci sammai da dukan abubuwan da ke cikin su chikin kwana shida. Bayan Allah ya hallaci duniya, duhu ya maimaye ta, cikinta kuma wofi ne, ba a kuwa hallici kome ba. Amma Ruhun Allah yana nan bisa ruwa. Sa'annan Allah ya ce, "Bari haske ya kasance!" Sai haske ya kasance. Allah ya ga hasken yana da kyau, ya kira shi "yini". Ya raba shi daga duhu wanda ya kira "dare." Allah ya hallaci haske a rana ta fari na halitta.

Labari a Littafi Mai Tsarki daga: Farawa 1- 2

Read this story

Stories (50 of 50)

  1. 1 1. Halitta
  2. 2 2. Zunubi Ya Shiga Duniya
  3. 3 3. Ruwan Tufana
  4. 4 4. Alkawarin Allah da Ibrahim
  5. 5 5. Dan Alkawari
  6. 6 6. Allah ya Tanada wa Ishaku
  7. 7 Allah ya albarkaci Yakubu
  8. 8 8. Allah ya ceci Yusufu da Iyalinsa.
  9. 9 9. Allah ya kira Musa
  10. 10 10. Annoba goma
  11. 11 11. Ketarewa
  12. 12 12. Fitowa
  13. 13 13. Alkawarin Allah da Isra'ila
  14. 14 14. Yawo acikin Jeji
  15. 15 15. Kasar Alkawari
  16. 16 16. Masu Kubutarwa
  17. 17 17. Alkawarin Allah da Dauda
  18. 18 18. Mulki da ta Rabu
  19. 19 19. Annabawa
  20. 20 20. Bautar Talala da Komowa
  21. 21 21. Allah ya yi Alkawarin Almasihu
  22. 22 22.Haihuwar Yahaya
  23. 23 23. Haihuwar Yesu
  24. 24 24. Yahaya ya yi wa Yesu Baftisma
  25. 25 25. Shaidan ya jarabci Yesu
  26. 26 26. Yesu ya Fara Aikin Sa, na Bishara
  27. 27 27. Labarin Basamare Nagari
  28. 28 28. Saurayi Shugaba Mai arziki
  29. 29 29. Labarin Bawa Marar Jinkai
  30. 30 30. Yesu ya Ciyar da Mutane Dubu Biyar.
  31. 31 31. Yesu ya yi Tafiya a kan Ruwa
  32. 32 32. Yesu ya Warkar da Mutum mai Aljannu da Mace Marar Lafiya
  33. 33 33. Labarin Manomi
  34. 34 34. Yesu ya Koyar da Wassu Labaru
  35. 35 Labarin Uba Mai Tausayi
  36. 36 36. Sakewar Kamanni
  37. 37 37. Yesu ya Tada Li'azaru daga Matattu
  38. 38 38. An Bashe da Yesu
  39. 39 39. An Gabatar da Yesu Domin Shar'ia
  40. 40 40. An Gicciye Yesu
  41. 41 41. Allah ya Tada Yesu daga Matattu
  42. 42 42. Yesu ya Koma Sama
  43. 43 43 Ikkilisiya ta Fara
  44. 44 44. Biturus da Yahaya sun Warkar da wani Bara.
  45. 45 45. Istifanus da Filibus.
  46. 46 46. Bulus ya zama Kirista
  47. 47 47. Bulus da Sila a Filibi
  48. 48 48. Yesu Shine Almasihun da aka yi Alkawarinsa
  49. 49 49. Sabuwar Alkawarin Allah
  50. 50 50. Dawowar Yesu

Questions about Open Bible Stories in (Hausa) هَوُسَ

What is Open Bible Stories in (Hausa) هَوُسَ?
Open Bible Stories is 50 key stories of the Bible, from Creation to Revelation, for evangelism and discipleship. All 50 are translated into (Hausa) هَوُسَ, and every one of them can be read on this page. Where audio, video or a PDF exists in (Hausa) هَوُسَ, you can listen, watch or download it too.
Is this a translation of the whole Bible?
No. These stories retell biblical accounts; they are not a translation of the whole Bible into (Hausa) هَوُسَ. Many teams translate the stories first, and go on from there to translate Scripture itself.
Can I copy, print, or adapt these stories?
Yes. Open Bible Stories is free to use, adapt and share under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 4.0 license (CC BY-SA 4.0): copy it, print it, record it or build on it — including commercially — as long as you credit the original work and release what you make under the same license.
How can I help finish or improve the (Hausa) هَوُسَ translation?
Translations are made by teams from the language community. The Translate page explains how a team works, checks its translation with local churches, and gets help from unfoldingWord.

More questions and answers

About this translation

Language code
ha
Also known as
Haoussa, Hawsa, Hausawa, Haussa, Abakwariga, Habe, Kado, Mgbakpa
Region
Africa (DZ, BJ, CM, BF, CF, GQ, ET, GA, GH, NE, NG, SD)
Published by

unfoldingWord® Open Bible Stories — Free to use, adapt, and share under CC BY-SA 4.0. Source on Door43